Najeriya ta kaddamar da babbar tashar wutar lantarki a jihar Abia
Gwamnatin Najeriya ta kaddamar da babbar tashar wutar lantarki a jihar Abia da ke kudu maso kudancin kasar, da nufin habbaka wutar lantarki da ke ake samarwa a kasar.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:09
Talla
Wannan dai na zuwa ne a dai-dai lokacin da jama'ar kasar ke fama da rashin wutar lantarki, lamarin da ke bada gudumowa wajen durkusar da masana'antu da kuma tattalin arzikin kasar.
Danna alamar saurare don jin cikakken rahoton tare da Murtala Adamu daga Calabar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu