Isa ga babban shafi

Hamas ta ce sama da mutanen Gaza dubu 7 ne suka mutu

Kungiyar Hamas ta bayyana cewa, sama da  mutanen Gaza dubu 7 ne suka rasa rayukansu sakamakon hare-haren Isra'ila tun daga ranar 7 ga watan nan na Oktoba, yayin da Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya sake gaza daukar mataki kan rikicin na  Isra'ila da Hamas duk da matsalolin jin kai da ke kara tsananta a yankin Zirin Gaza na Falasdinawa. 

Isra'ila ta rusa dubban rukunan gidaje a Zirin Gaza
Isra'ila ta rusa dubban rukunan gidaje a Zirin Gaza AP - Hatem Ali
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.