Isa ga babban shafi
RAHOTO

Har yanzu mazauna Borno na fama da matsalar karancin ruwan sha

Majalisar Dinkin Duniya ta ware ranar 22 ga watan Maris na ko wace shekara domin bikin ranar ruwa ta duniya da nufin yin duba a kan matakai da ake bi na samar da isasshe, kuma tsabtatacen ruwan sha da kuma tattalin sa ta yadda zai wadaci al'ummar duniya. 

Mazauna yankin Soweto na Afirka ta Kudu yayin da suke bin layin diban ruwa, ranar 16 ga watan Maris.
Mazauna yankin Soweto na Afirka ta Kudu yayin da suke bin layin diban ruwa, ranar 16 ga watan Maris. © Jerome Delay / AP
Talla

Yankunan da su ka sha fama da matsalolin tsaro irin jihar Borno na cikin wuraren da ke fama da karancin ruwan sha, duk da cewa hukumomi na cewa su na bakin kokarin su na samar da ruwan ga al’umma.

Shiga alamar sauti, domin sauraro cikakken rahoton tare da Bilyaminu Yusuf.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.