Isa ga babban shafi
Rahotanni

Najeriya da Amurka sun karfafa alakarsu kan tsaro da tattalin arziki

Najeriya da kasar Amurka sun sabunta dangantakar da ke tsakaninsu a fannonin da suka hada da Tattalin Arziki, Sauyin Yanayi, Lafiya da kuma Tsaro. 

Shugaban Najeriya Bola Tinubu, bayan karbar bakuncin Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken a Abuja.
Shugaban Najeriya Bola Tinubu, bayan karbar bakuncin Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken a Abuja. AP - ANDREW CABALLERO-REYNOLDS
Talla

Hakan ya biyo bayan ganawar da Sakataren harkokin kasashen wajen Amurka Antony Blinken ya yi da shugaban Najeriyar Bola Ahmed Tinubu a Ofishinsa da yammacin jiya, kamar yadda za a ji cikin rahoton da wakilinmu Muhammad Kabir yusuf ya aiko.

01:31

Rahoton Muhammadu Kabiru Yusuf kan ziyarar babban jami'in Diflomasiyar Amurka a Najeriya

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.