Isa ga babban shafi
RAHOTO

Najeriya ta fitar da sabon tsarin biyan kudin fito ga motocin da aka shigar da su kasar

Hukumar kwastam a Najeriya ta sanar da wani sabon tsarin biyawa motocin da aka shigo dasu kasar ta haramtacciyar  hanya kudin fito da aka fi sani da duty a turance.

Hukumar ta ce ana wuce gona da iri, don haka za ta fara daukar matakai a kai.
Hukumar ta ce ana wuce gona da iri, don haka za ta fara daukar matakai a kai. © dailytrust
Talla

Hukummar tace mutane kan sayi mota bata da duti amma yanzu idan aka sayi irin wannan motar ana da kwanaki 90 a garzaya ya biya duk abun daya dace da kuma tara na kashi 25.

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Muhammad Sani Abubakar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.