Rahoton noma a Najeriya kashi (2)
Babban dalilin da ya haddasa karancin masara a Najeriya
An yi wani zamani da Najeriya ta kasance daya daga cikin kasashen da suka shahara ta fannin noma da kuma samar da abincin da ke iya wadatar da al’ummar kasa har ma da fitar da shi zuwa ketare.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:33
Talla
Domin yin dubi a game da wanna batu, Sashen Hausa na Radio France Internationale ya shirya gabatar muku da rahotanni na musamman, kuma da fako za mu ziyarci jihar Bauchi inda wakilinmu Ibrahim Malam Goje ya yi nazari a game da noman masara saboda kasancewar jihar jagora a wannan fage.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken rahotonsa.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu