Isa ga babban shafi
RAHOTO

Samar da abinci a Najeriya ita ce mafita ga 'yan kasar - IMF

Asusun Bada Lamuni Ta Duniya wato IMF ya ce, hanya daya ce za ta fitar da Najeriya daga halin kuncin da jama’arta suka samu kansu ciki na tsadar kayayyakin masarufi da rugujewar tattalin arziki, ita ce ta samar da wadataccen abinci a kasar.

Wata kasuwar saida kayayyakin abinci a birnin Legas dake kudancin Najeriya.
Wata kasuwar saida kayayyakin abinci a birnin Legas dake kudancin Najeriya. AP - Sunday Alamba
Talla

Hukumar ta bayyana hakan ne a cikin rahotan da ta fitar bayan kammala wani bincike da wakilanta suka yi a Najeriya.

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken rahoton Muhammad Kabir Yusuf daga Abuja.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.