Isa ga babban shafi
Rahotanni - Najeriya

Tinubu ya bai wa gwamnoni wa'adin warware matsalar manoma da makiyaya

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci nan da mako biyu zuwa uku a samar da maslaha kan rikice-rikicen manoma da makiyaya a fadin kasar, inda ya bukaci gwamnonin jihohi da su samar da filayen kiwo ga makiyaya a jihohinsu.

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu. AP - Ben Curtis
Talla

Tinubu ya bayyana hakan ne a Minna babban birnin jihar Niger, a yayin da yake kaddamar da shirin noman zamani domin samar da wadataccen abinci a kasar, har ma ya bukaci gwamnonin kasar da su hada karfi da karfe domin kawo karshen matsalar abinci. 

A latsa alamar sauti domin sauraron cikakken rahoton 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.