Isa ga babban shafi
RAHOTO

Gwamnatin Najeriya ta fara tunanin janye tallafin lantarki

Gwamnatin Najeriya ta fara tunanin janye tallafin da take zubawa wajen samar da wutar lantarki, inda tace cikin shekaru 10 da suka gabata ta zuba tallafin kudin da ya zarce naira triliyan 6 ba tare da samun biyan bukata ba.

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu kenan, yayin wani taron kungiyar ECOWAS a Abuja.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu kenan, yayin wani taron kungiyar ECOWAS a Abuja. AFP - KOLA SULAIMON
Talla

Ministan makamashi, Adebayo Adelabu, shine ya bayyana haka ga manema labarai.

A shekarar 2022 kadai, an samu daukewar lantarki har sau bakwai daga babbar cibiyar samar da wutar lantarki ta kasar, al’amarin da ya jefa daukacin kasar cikin duhu.

Shiga alamar sauti, domin sauraron rahoton Muhammad Kabir Yusuf.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.