RAHOTO
Rundunar sojin Najeriya ta mikawa gwamnatin Kaduna daliban Kuriga da ta kubutar
Rundunar sojin Najeriya ta daya da ke jihar Kaduna ta mika yara 'yan makaranta su 137 da ta kubutar daga hannun yan bindiga a dajin Dan-Sadau na jihar Zamfara ga gwamnatin jihar Kaduna.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:33
Talla
Yaran dai wadanda akayi garkuwa da su a garin Kuriga na jihar, sun kwashe tsawon kwanaki 16 a hannun 'yan bindigar sai dai ko a ranar da aka samu nasarar ceto su, ba a kai ga damka su kai tsaye hannun iyayensu ba.
Shiga alamar sauti, domin sauraro rahoton Aminu Sani Sado.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu