Isa ga babban shafi

Bankunan da gwamnatin Najeriya ta amince da ingancinsu

Babban Bankin Najeriya CBN ya fitar da jarin sunayen halastattun bankunan da ya amince da ingancinsu a fadin kasar, wadanda kuma ke da lasisin izinin gudanar da ayyukansu a ciki da wajen kasar.

Hedikwatar babban bankin Najeriya CBN da ke birnin Abuja.
Hedikwatar babban bankin Najeriya CBN da ke birnin Abuja. REUTERS - AFOLABI SOTUNDE
Talla

CBN ya wallafa sunayen wadannan bankunan ne a shafinsa na yanar gizo a yau Talata

Jerin sunayen bankunan da CBN ya amince da su a Najeriya

Bankunan da ke da izinin kasa da kasa su ne kamar haka:

Access Bank 

Fidelity Bank 

First City Monument Bank 

First Bank Nigeria 

Guaranty Trust Bank 

United Bank of Africa Plc, and Zenith Bank Plc

Bankunan kasuwanci masu izini a cikin kasa su ne kamar haka:

Citibank Nigeria 

Ecobank Nigeria 

Heritage Bank 

Globus Bank

Keystone Bank 

Polaris Bank

Stanbic IBTC Bank 

Standard Chartered Bank/ Sterling Bank 

Titan Trust Bank 

Union Bank 

Unity Bank 

Wema Bank 

Premium Trust Bank 

Optimus Bank 

Bankunan kasuwanci masu lasisin yanki sun hada da:

Providus Bank 

Parallex Bank 

Suntrust Bank Nigeria 

Signature Bank 

Bankunan da ba sa karbar kudin ruwa masu izini a Najeriya su ne:

Jaiz Bank 

Taj Bank 

Lotus Bank 

Alternative Bank 

Nau'in bankunan hada-hadar kasuwanci da suka hada da:

Coronation Merchant Bank 

FBN Merchant Bank 

FSDH Merchant Bank 

Greenwich Merchant Bank 

Nova Merchant Bank 

Rand Merchant Bank 

Bankunan da ke wasu harkokin daban bayan na kudade:

Access Holdings 

FBN Holdings

FCMB Group 

FSDH Holding Company 

Guaranty Trust Holding Company 

Stanbic IBTC Holdings 

Sterling Financial Holdings 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.