Isa ga babban shafi
Wasanni

Ci gaban da aka samu a wasan damben gargajiya a Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin 'Duniyar Wasanni' na wannan makon tare da Khamis Saleh ya maida hankali ne kan irin ci gaban da aka samu a bangaren wasan damben gargajiya a Najeriya.

Bahago yellow, dama, na jihar Borno yayin fafata da Bahago Balgori, na jihar Kaduna a hagu, a gasar damben gargajiya na Najeriya mai nauyin kilogiram 65, yayin gasar wasanni ta kasa karo na 18 da aka yi a birnin Lagos na Najeriya, 29 ga watan Nuwamba 2012.
Bahago yellow, dama, na jihar Borno yayin fafata da Bahago Balgori, na jihar Kaduna a hagu, a gasar damben gargajiya na Najeriya mai nauyin kilogiram 65, yayin gasar wasanni ta kasa karo na 18 da aka yi a birnin Lagos na Najeriya, 29 ga watan Nuwamba 2012. AP - Sunday Alamba
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.