Turai
Kungiyar turai za ta taimakama manoma sanadiyar cutar E-Coli
Yau ne ake saran Kungiyar kasashen Turai, za ta gudanar da wani taro, dan duba hanyar da za ta biya manoman kasashen da suka tafka asara, sakamakon barkewar cutar E.coli.Ana saran taron wanda zai kunshi Ministocin da ke kula da aiyukan noma, su bada shawara kan yadda za’a tallafawa manoman, domin rage asarar da suka tafka.
Wallafawa ranar: