Spain-Faransa
Spain da Faransa za su yi aiki tare domin magance matsalar Turai
Shugabannin Kasashen Spain da Fraansa, sun yi alkawarin yin aiki tare don ganin an magance matsalar tattalin arzikin da kasashen Turai ke fama da shi, yayin da Hukumar Bada lamini ta Duniya ta bukaci samo wasu dabarun magance matsalar basuka da ke yi wa duniya barazana.
Wallafawa ranar:
Talla
Shugaba Francois Hollande da Firaminista Mariano Rajoy bayan ganawa da suka yi a Paris, sun yi watsi da ikrarin Hukumar IMF na rage hasashen ci gaba a cikin wanna shekara.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu