Isa ga babban shafi

Hotunan zaben Shugabancin Liberia

Jami’an zabe a Liberia su na ci gaba da kidayar kuri’un da ‘yan kasar suka kada a zaben shugabancin kasar zagaye na biyu da ya gudana a ranar Talata, inda aka fafata tsakanin tsohon gwarzon dan wasan kwallon kafa na duniya Sanata George Weah, da kuma mataimakin shugaban kasa Joseph Boakai.

Tsohuwar Shugabar Kosovo Atifete Jahjaga a zantawarta da wakilin RFI Hausa kan Zaben Liberia a birnin Monrovia RFI HAUSA
Rarbawa :
Talla
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.