Rahoto
Ƴan jarida na cikin fargaba a Jamhuriyar Nijar
Ranar Ƴan Jarida ta Duniya ta riski ƴan jaridar kasar Nijar cike da fargaba da rashin tabbas kan makomar aikinsu bayan da gwamnatin mulkin sojin kasar ta fara garkame ƴan jarida da farautar wasu da ta ke zargin su da yin zagon kasa.
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:01
Talla
Haka kuma ƴan jaridar na fama da rashin wata madogara tun bayan da aka soke lasisin gudanar da aikin zauren ƴan jarida na kasar.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu