Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Shekaru 30 na Sarkin Masarautar Zazzau Suleja

Wallafawa ranar:

Shirin Al'adunmu na wannan mako ya yada zango ne Masarautar Zazzau Suleja ta jihar Neja dake Najeriya domin shaida bikin murnar cika shekaru 30 na Sarkin Masarautar mai dimbin tarihi, Mallam Muhammadu Auwal Ibrahim, wanda ya kasance gwamnan jihar na farko na farar hula a jamhuriya ta biyu daga shekarar alif 979 zuwa alif 983.

Hawan Sallah a masarautar Zazzau.
Hawan Sallah a masarautar Zazzau. © Afolabi Sotunde/Reuters
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.