Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Yadda sana'ar rini ke bacewa sannu a hankali a arewacin Najeriya

Wallafawa ranar:

Shirin 'Al'adun Gargajiya' na wannan makon tare da Abdullahi Issa ya maida hankali ne kan bacewar sanar gargajiya ta rini a jihar Kano dake arewacin Najeriya, kafin daga bisa shirin ya leka Maradi dake jamhuriyar Nijar.

Wani mai sana'ar rini a arewacin a arewacin Najeriya
Wani mai sana'ar rini a arewacin a arewacin Najeriya © facebook
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.