Isa ga babban shafi
Al'adun Gargajiya

Bafaranshiya ta lashe kyautar iya gasa biredi ta duniya

Wallafawa ranar:

Shirin Al’adun mu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon, ya tabo batun kyautar da matashiya 'yan Farsans ta lashe, inda ta zamo ta daya a duniya a wannan shekarar wajen iya gasa biridi. Tarihi dai ya nuna wannan ne karo na faro da mace ta taba lashe wannan kyauta.

Matashiyar Faransa, ta lashe kyautar iya gasa biredi a duniya.
Matashiyar Faransa, ta lashe kyautar iya gasa biredi a duniya. AFP - ANIS MILI
Talla

Haka nan, shirin ya kuma tattauna da masu ruwa da tsaki a bangaren kan wannan al'amari.

Ku danna alamar sauti don sauraron cikakken shirin.......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.