Tattaunawa da Dakta Nazifi Wada Salisu Maigatari kan dambarwar Hisba a Kano
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:35
‘Yan Najeriya a ciki da wajen kasar na ci gaba da tattaunawa akan yadda masu shiga tsakani suka sansanta tsakanin gwamnatin Kano da babban kwamandan hukumar Hisba Shiekh Aminu Ibrahim Daurawa, biyo bayan sabanin da ya kai ga sanarwar yin Murabus da shugaban hukumar yayi.
Wannan al’amari da kuma dalilan da suka haifar da aukuwarsa na cigaba da daukar hankalin jama’a da ke bayyana ra’ayoyinsu akai.
Kan haka ne Nura Ado Suleiman ya tattauna da Dakta Nazifi Wada Salisu Maigatari, Malami a Jami’ar Tarayya da ke garin Dutse a Najeriya.
Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar hirar......
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu