Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Yahuza Getso kan fargabar gwamnatin Najeriya na kai hari karin wasu makarantu

Wallafawa ranar:

Yayin da ake ciki gaba da samun karuwar satar dalibai a Najeriya, Gwamnatin kasar ta bayyana fargabarta tare da yin gargadin cewa za’a iya kaiwa wasu makarantu a jihohin kasar 14 har da babban birnin tarayya Abuja.Shin hakan ya nuna gazawar gwamnatin kasa ta fannin tsaro kenan? Abdulkadir Haladu Kiyawa, ya tattauna da Dakta Yahuza Ahmad Getso masanin tsaro a Najeriyar.

Sojojin Najeriya na sintiri a Kaduna 8/03/24
Sojojin Najeriya na sintiri a Kaduna 8/03/24 AP - Sunday Alamba
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.