Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Aminu Kuriga kan kubutar da daliban da 'yan bindiga suka yi garkuwa da su

Wallafawa ranar:

A ƙarshen makon da ya gabata ne labarin ceto ‘yan makarantar garin Kuriga ta ƙaramar hukumar Chikun a jihar Kaduna ta Najeriya da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su ya karaɗe kafafen yaɗa labarai da shafukan sadarwar intanet.

Daliban makarantar Kuriga kenan, lokacin da suka isa gidan gwamnatin jihar Kaduna da ke Arewacin Najeriya.
Daliban makarantar Kuriga kenan, lokacin da suka isa gidan gwamnatin jihar Kaduna da ke Arewacin Najeriya. © dailytrust
Talla

 

Sai dai a yayin da hakan ya tabbata a wannan Litinin, ba a samu miƙa waɗannan yara ga iyayensu kamar yadda gwamnatin jihar Kadunar ta alkwarta ba.

Dannan alamar saurare don jin tattaunawar sa da Micheal Kuduson.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.