Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Umar Pate: Kan Ranar 'Yancin 'Yan Jarida ta Duniya

Wallafawa ranar:

Yau ce Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar ‘yan jaridu ta duniya, inda ake nazari a kan kalubalen da ma’aikatan jarida ke fuskanta da kuma lalubo hanyoyin inganta aikin.

Majalisar Dinkin Duniya ta ware duk ranar 3 ga watan Mayu a matsayin Ranar 'Yan 'Yan Jarida ta Duniya
Majalisar Dinkin Duniya ta ware duk ranar 3 ga watan Mayu a matsayin Ranar 'Yan 'Yan Jarida ta Duniya AP - Sakchai Lalit
Talla

Sakamakon wannan biki, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Umar Pate, shugaban Jami’ar Kashere, kuma shehun malami a bangaren horar da ‘yan jarida a Najeriya.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.