Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…
Ci gaban karatuSaurari kashin karshe
Daukacin kashi-kashi
-
Kungiyoyin kwadago a Najeriya sun yi watsi da sabon harajin da CBN ya bullo da shi
Ƙungiyar Ƙwadago da sauran kungiyoyin farar hula a Najeriya sun yi fatali da matakin gwamnati na baiwa bankuna umarnin fara cirar harajin kashi 0.5 wato rabin ɗaya kenan cikin 100, kan duk hada-hadar aika kudaden da ‘yan kasar ke yi ta intanet.09/05/202410:26 -
Kan gudun mowar Japan ga yankin Sahel wajen yaki da ta'addanci
Bayan kammala ziyarar kwanaki biyu da ministar harkokin wajen ƙasar ta kai a Najeriya, gwamnatin Japan ta ce za ta bayar da gudun mowa domin yaƙi da ayyukan ta’addanci a yankin Sahel.02/05/202409:53 -
Kan matakin rufe wasu kafafen yada labarai da gwamnatin sojin Burkina Faso ta yi
Ƙasashen duniya da kuma ƙungiyoyi kaƙƙin aikin jarida da kuma ‘yancin bayyan ra’ayi, sun yi tir a game da matakin rufe wasu kafafen yaɗa labarai da gwamnatin mulkin sojin Burkina Faso ta dauka.30/04/202410:38 -
Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa da dama
Shirin ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ta Juma'a ya bai wa jama'a damar tofa albarkacin bakinsu ne game da batutuwa da dama da ke ci musu tuwo a kwarya, kama daga siyasa, tattalin arziki, tsaro, zaman-takewa da dai sauransu.26/04/202409:19 -
An fara samun karancin man fetur a sassan Najeriya
Rahotanni daga sassan arewacin Najeriya na nuna cewar an fara samun karancin man fetur a gidajen sayar da man, abinda ya sa wasu masu man kara farashin da suke sayar da kowacce lita.25/04/202410:08 -
Kan halin rashin tsaron da arewa maso yammacin Najeriya ke ciki
Wata kungiyar kare hakkin dan adam ta kasa da kasa da ake kira Global Rights ta bayyana cewa yankin arewa maso yammacin Najeriya shi ne mafi fuskantar ayyukan ta’addanci masu alaka da kashe-kashe ko garkuwa da mutane idan an kwatanta da yankin kudancin kasar.18/04/202410:24 -
An cika shekara guda da fara yakin kasar Sudan
A farkon wannan makojn ne yakin da ake gwabzawa a Sudan tsakanin sojojin kasar karkashin Janar Abdel Fattah al-Burhan da kuma dakarun RSF da ke karkashin Mohamed Hamdan Dagalo ke cika shekara guda.16/04/202410:03 -
Kan cika shekaru 10 da sace daliban Chibok da Boko Haram ta yi
Yayin da aka cika shekaru 10 da sace dalibai a makarantar sakandiren 'yan mata da ke garin Chibok a jihar Borno a arewa maso gabashin Najeriya, har yanzu akwai matan kusan 100 da ke tsare a hannun mayakan Boko Haram da suka yi garkuwa da su.15/04/202409:18 -
Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa da dama
Shirin ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ta Juma'a ya bai wa jama'a damar tofa albarkacin bakinsu ne game da batutuwa da dama da ke ci musu tuwo a kwarya, kama daga siyasa, tattalin arziki, tsaro, zaman-takewa da dai sauransu.12/04/202409:56 -
Ra'ayoyin masu saurare kan batutuwa da dama
Shirin ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ta Juma'a ya bai wa jama'a damar tofa albarkacin bakinsu ne game da batutuwa da dama da ke ci musu tuwo a kwarya, kama daga siyasa, tattalin arziki, tsaro, zaman-takewa da dai sauransu.05/04/202410:27 -
Gamnonin Najeriya sun ciyo bashin kusan dala biliyan biyu
Kasa da shekara guda bayan rantsar da sabbin gwamnonin Najeriya, 13 daga cikin su, sun ciyo bashin da yawan sa ya kai dala biliyan 2 daga kasashen waje ko kuma cibiyoyin bada lamuni daban-daban.03/04/202410:00 -
Sabon shugaban Senegal ya karbi rantsuwar kama aiki
A ranar Talata ne aka rantsar da sabon shugaban kasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, wanda ya lashe zaben kasar a makon da ya gabata da kaso sama da 54 cikin 100 na yawan kuri’u sama da miliyan 7 da aka kada.02/04/202410:11 -
Yadda Kiristoci suka gudabnar da bikin Easter a fadin duniya
Kiristoci a fadin duniya su na gudanar da bukukuwan Easter, ranar mai mahimanci da ke zagayowa duk shekara don tunawa da sadaukarwar da Isa Almasihu ya yi domin duniya, wadda a cikin sakon Paparoma Francis yai kira ga duniya bisa kiyaye afkuwar yaki kowanne iri.01/04/202409:56 -
Sakamkon zaben kasar Senegal na ci gaba da daukar hankali
Dan takarar adawa Bassirou Diomoye Faye wanda ke tsare a gidan yari har zuwa jajibirin zabe, zai kasance shugaban kasar Senegal kamar yadda alkaluman zaben da aka yi ranar lahadin da ta gabata ke nunawa.27/03/202409:41 -
Karin kudin aikin Hajjin bana a Najeriya ya shafi maniyyata da dama
Hukumar alhazai a Najeriya, ta sanar da karin kusan Naira milyan biyu a kan kujerar aikin hajjin bana ga maniyatan da suka riga suka zuba kudadensu.26/03/202410:17
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…