Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Mohammed Babandede kan kafa kungiyar tallafawa almajirai a Najeriya

Wallafawa ranar:

A Najeriya, yanzu haka akwai dimbin yara da ke karatu a cikin makarantun allo da ake kira tsangaya, kuma mafi yawansu na rayuwa ne a cikin yanayi na kunci saboda rashin abinci, ko muhalli balantana kula da lafiyarsu.

Wasu almajirai daliban makarantar allo a Najeriya
Wasu almajirai daliban makarantar allo a Najeriya Kolawole Adewale/Reuters
Talla

A wannan yanayi ne aka kafa wata kungiya mai suna ‘’Sure For You’’ don taimaka wa irin wadannan matakarantu da kuma tabbatar da cewa yaran sun samu kulawar da ta dace.

Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Alhaji Mohammed Babandede, tsohon shugaban hukumar shige-da-fice ta Immigration a Najeriya wanda shi ne shugaban wannan kungiyar, domin jin abin da ya zaburar da su don daukar wannan mataki.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.