Dr Aliyu Sabi kan matakin Najeriya na sanya dokar ta baci a bangaren noma
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:39
Nigeria ta kaddamar da dokar ta baci a game da harkar noma, inda ta fidda tsare-tsare da dama don shawo kan matsalar karancin abinci da kasar ke fama da ita a cikin gaggawa, wannan kuwa ta la’akari da waharhallun da jama’a ke ciki.
A ci gaba da gabatar da rahotanni da kuma hirarraki dangane da matsalolin da bangaren noma ke fuskanta a Najeriya, a yau za mu ji tattaunawa da karamin minista a ma’aikatar noma ta kasar Sanata, Dr. Aliyu Sabi Abdullahi.
Ga kuma abun da yake cewa.
Ku danna alamar saurare don jin cikakken rahoton
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu