Umar Kabir Dan Anini kan katsewar sadarwar da aka samu a wasu kasashen Afrika
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:17
A makon da ya gabata ne aka samu katsewar sadarwar intanet a wasu kasashen Tsakiya da Yammacin Africa, sakamakon yankewar wasu wayoyin karkashin ruwa na sadarwar kamar yadda masana suka bayyana, lamarin da ya haifar da gagarumar koma baya a fannin tattalin arziki da harkokin yau da kullum a kasashen da matsalar ta fi shafa.
Akan hakan ne Isma'il Karatu Abdullahi ya zanta da Umar Kabir Dan Anini, kwararre a fannin fasahar sadawa a Najeriya, dangane da tasirin yankewar sadawar da aka samu musamman a fannin tattalin arziki a kasashen da abin ya shafa.
Ku latsa alamar sauti don saurarron tattaunawarsu......
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu