Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Kasim Kurfi kan yadda darajar nairar Najeriya ke kwan-gaba kwan-baya

Wallafawa ranar:

Bayan yin bazata wajen farfaɗowa daga faɗuwar da yayi a watannin baya, kuɗin Najeriya ya fuskanci koma baya musamman a makon jiya, inda a kasuwar canjin bayan fage aka sayar da dala guda kan Naira 1,400.

Ana fargabar masu karamin karfi na iyan shiga wani yanayi a Najeriya saboda tabarbarewar darajar kudin Naira.
Ana fargabar masu karamin karfi na iyan shiga wani yanayi a Najeriya saboda tabarbarewar darajar kudin Naira. © dailytrust
Talla

Sai dai a wannan makon Nairar ta sake samun tagomashi inda aka sayar dalar Amurka guda kan kasa da naira dubu 1,300.

Ko me ya janyo rashin tsayuwar karfin Nairar, duk da irin matakan da bankin Najeriya ya ɗauka domin ba ta kariya? Tambayar kenan da muka yi Dr Ƙasim Kurfi, masanin tattalin arziƙi a Najeriyar.

Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakkiyar hirar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.