Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Yadda rundunar tsaron Najeriya ta ceto daliban Kuriga

Wallafawa ranar:

Rundunar tsaron Najeriya ta sanar da ceto 137 daga cikin dalibai 287 da aka sace a makarantar garin Kuriga da ke jihar Kaduna  bayan share tsawon makonni biyu a hannun ‘yan bindiga.

Makarantar sakandaren garin Kankara dake jihar Katsina a arewacin Najeriya, inda 'yan bindiga suka sace dalibai fiye da 300, kafin daga bisani su sako su bayan kwanaki 6.
Makarantar sakandaren garin Kankara dake jihar Katsina a arewacin Najeriya, inda 'yan bindiga suka sace dalibai fiye da 300, kafin daga bisani su sako su bayan kwanaki 6. AP - Abdullatif Yusuf
Talla

Sanarwar da rundunar sojin ta fitar na cewa an ceto mutanen ne a wani wuri da ke cikin jihar Zamfara.

Abin tambayar shine, ko meye makomar sauran mutane 151 da aka sace lokaci guda tare da wadanda aka kubutar?

Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.