Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Yahuza Getso kan bukatar Tinubu ta ayyana masu satar mutane a matsayin 'yan ta'adda

Wallafawa ranar:

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bukaci ayyana masu garkuwa da mutane a matsayin 'yan ta'adda, matakin da zai bai wa jami'an tsaro damar amfanin da karfin da ya wuce kima wajen kai musu hari. Wannan ya biyo bayan kubutar da daliban makarantar Kuriga sama da 100 da akayi garkuwa da su. Domin sanin tasirin matakin, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin harkar tsaro, Dr Yahuza Getso.

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu. AFP - KOLA SULAIMON
Talla

Ku latsa alamar sauti don jin yadda zantawar su ta gudana.......

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.