Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Nuhu Abbayo Toro na TUC kan ranar ma'aikata a Najeriya

Wallafawa ranar:

Yau ake bikin ranar ma’aikata ta Duniya, wadda a bana ke zuwa a lokacin da ake fuskantar ƙarin matsalolin da a wasu sassa ko kasashe za iya cewa ruɓanyawa suka yi, musamman ma ƙalubalen matsin tattalin arziƙi.

Tambarin kungiyoyin kwadago na NLC da TUC a Najeriya.
Tambarin kungiyoyin kwadago na NLC da TUC a Najeriya. ©
Talla

A Najeriya ‘Ranar Ma’aikatan ta bana ta zo wa ‘yan Ƙwadagon ƙasar ne cikin yanayin fuskantar tsadar rayuwa, kama daga tsadar kayan abinci, da man fetur har ma da wutar lantarki a baya bayan nan, duk da cewa ba ta samuwa.

Kan haka ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Nuhu Abbayo Toro sakataren kungiyar kwadago ta Najeriya TUC, ga kuma yadda zantawarsu ta gudana game da wannan rana. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.